Yadda Ake Hadin Kwababben Lalle Don Mtse Gaba Da Gamsar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 



Yadda Ake Hadin Kwababben Lalle Don Mtse Gaba Da Gamsar Da Maigida

Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Garin Lalle
* Miski
* Man hulba
*Bayani;* Zaki samu miski mai kyau sai ki hada da man hulba guri daya ki gauraya sai ki kawo garin lalle ki zuba a ciki ki kwaba sosai sai ki dunga diba kina matsi da shi bayan sallan isha idan ya samu kamar awa daya sai ki wanke da ruwan zafi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)