Yadda Ake Hadin Dayake Kawar Da Kurajen Fuskan Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kawar Da Kurajen Fuskan MACE


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ganyen zogale
* Man zaitun 
*Bayani;* Zaki samu ganyen zogale ki busar da shi a inuwa sai ki daka idan ya zama gari sai ki kwaba da man zaitun ki dunga shafawa a fuska, in sha Allah zai bace.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)