Yadda Ake Hadin Ni'ima Lamba Daya

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ni'ima Lamba Daya



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin minannas
* Garin baure 
* Garin kanunfari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu garin minannas ki hada da sauran kayan hadin ki tafasa ki tace ruwan ki zuba zuma ki dunga shan ruwan, hmmmm zaki ga yadda gabanki zai dunga naso.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)