DUNDUMA DAUDA

DUNDUMA DAUDA.


Wani Bahadeje ne aka kai shi makarantar boko, sai malami ya zo yana kiran sunayen rijista kamar haka: Malami: “Sani Saleh.” dalibi: “Sa.” Malami: “Peter Patrick.” dalibi: “Present.” Malami: “Abba Adamu.” daliban aji: “Absent.” Da aka zo kan sunan Bahadeje, malami ya ce: “Dunduma Dauda.” Sai ya ce: “ Duumm!"

2 Comments

Post a Comment