*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
*ALWALA*
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
*FUTOWA TA 👇*
*(5)*
*RASHIN SUTURTUWA YA YIN BIYAN BUQATA*
Yana daga cikin kuskure mai girma da mutane suke yi na biyan buqatarsu a fili ko bakin titi ko agaban mutane har wani lokacin kaga al'aurarsu tana bayyana mutane nagani -Allah ya kiya shemu- hakan ya sabawa koyarwar farin jakada saw saboda ya kasance idan yana kan hanya yana san zai biya buqatarsa yana yin nisa gabarin idanun mutane har ya kasance babu mai ganinsa kamar yadda jabir bn Abdullah ya rawaito da Abdullahi bn ja'afar. Haka zalika aikata hakan na janyo mutum tsinuwar mutane da kuma azabar qabari.
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
*MU HADU A FUTOWA TA 06*
*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
*Dalibi mai neman ilimi*
*Nazifi Yakubu Abubakar*
*(Abu Rumaisa)*