Yadda Ake Hadin Alkama Don Gyaran Nono Da Cikowansu

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Alkama Don Gyaran Nono Da Cikowansu


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Alkama
* Gyada 
* Aya danya
* Shinkafar tuwo
* Dabino
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu alkamarki ki hadata da farar shinkafar tuwo da aya danya da dabino sai ki jikasu zaki iya saka gyada danya sai ki sa kayan kamshi ki markadensu idan kin markada sai ki tace kiyi kunu dashi kamar dai yanda kika saba dama kunu sai ki zuba madara peak ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)