Yadda Ake Hadin Dayake Sa Gamsar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Sa Gamsar Da Maigida


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Dan bashanana
* Garin kanunfari
* Garin gyadar mata
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma idan ya jiku sai ki dunga sha, in sha Allah zaki ga canji.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959


Post a Comment (0)