IDAN BUQATAR KUDI TA TASOWA DAYA DAGA CIKIN MATANKA, KOWACE SAIKA KA BATA ABINDA KA BAWA DAYAR?

IDAN BUQATAR KUDI TA TASOWA DAYA DAGA CIKIN MATANKA, KOWACE SAIKA KA BATA ABINDA KA BAWA DAYAR?
:
DAGA ZAUREN
*HISNUL MUSLIM*
:
*TAMBAYA*
Assalmu alaikum malan allah yaqara Basira don Allah malan tamvayata itace idan kanada mata 2; toh wannan idan tanada lalurai kudi kadauka kabata toh itama sai kabawa dayar
:
*AMSA*
A,a indai lalurar kudice kamar zatayi biki ko zataje unguwa tana bukatar kudin mota da tsaraba ko zata sayi magani kodai wata lalura kamar yanda kika fadi to idan kayimata basaika baiwa dayarba saidai itama dayar idan wani abu yataso mata karinga yimata kamar yanda kakewa wannan anan idan bakai hakaba shine za akamaka da rashin adalcinka Allah shine masani
:
*JUNAIDU BALA ABDULLAHI*
Abu salmah
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
ﺳﺒﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ، ﺍﺷﻬﺪ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻧﺖ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺍﺗﻮﺏ ﺍﻟﻴﻚ ،
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)