ALLAH YA YADDA, DA MAI KIWO A DAJI, MAKIYAYI.
Saurara kaji👇.
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: "يعجب ربكم من راعي غنم في رأس شظية بجبل، يؤذن بالصلاة، ويصلي، فيقول الله عز وجل: انظروا إلى عبدي هذا يؤذن، ويقيم الصلاة، يخاف مني، قد غفرت لعبدي وأدخله الجنة".
[رواه أبو داود وصححه الألباني].
Manzon Allah "S A W" Ya ce: "Uban gijin ku yana mamakin mai kiwon dabbobi, acikin saman dutse: Yana yin kiran sallah, yayi sallah, sai Allah mai girma da dau kaka ya ce: Ku kallli bawana wannan yana kiran sallah, yana tsayar da sallah, yana tsoro na, hakika na gafar tawa bawa na, kuma na shi gar da shi aljannah".
[Abu dauda ya rawai to shi albani ya inganta shi].
SHA'ABAN:- 16/ 15/ 1442.
MARCH:- 29/ 2021.
Allah yasa mu dace duniya da lahira
UMAR MUHAMMAD "ABU ASIM".
[08038315889].