Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima 05

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Dan bashanana
* Garin aya 
* Garin kuka (bahe)
* Garin madara
* Ruwan apple 
*Bayani:* Zaki samu wadannan garin ki hadesu guri daya ki gauraya zuba a cikin ruwan apple ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)